Bidiyo: Yadda gurbatacciyar iska ke halaka yara

Bayanan bidiyo, Yadda gubarbataccen iska ke halaka yara
An wallafa

Gurbacewar iska na sanadin yara da matasa kamuwa da ciwon huhu da kuma ciwon daji a Indiya.

Kalli wannan bidiyon ka ga yadda hakan ke faruwa.