Bidiyon yadda dakarun Amurka suka far wa shugaban IS Al-Baghdadi

Bayanan bidiyo, Yadda dakarun Amurka suka kashe shugaban IS
An wallafa

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wannan bidiyon na nuna yadda sojojin Amurka suka isa gidan shugaban kungiyar IS Abubakar Al-Baghdadi da yadda suka yi wa gidan luguden wuta.