Abubuwa 10 da aka fi sanin Najeriya da su
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama domin ganin abubuwan 10
Najeriya ta samun 'yancin kanta daga turawan mulkin mallakar Burtaniya ranar daya ga watan Oktoba, 1960, wato shekara 59 ke nan.
Ko da me kuke iya tuna Najeriya a rayuwarku? BBC Hausa ta hada zakulo muku wasu abubuwa guda 10.