Ra'ayi Riga: Wasu ayyuka ake bukata a Kano?

Bayanan sautiKano
An wallafa

A mako mai zuwa ne Sashen Hausa na BBC zai kawo maku wata muhawara kai tsaye tsakanin wasu 'yan takarar Gwamnan na jahar Kano.