Mista Barry Burgess na zantawa da Ishaq Khalid

Bayanan sautiMista Barry ya yi aiki a BBC Hausa daga 1974 zuwa 1999
An wallafa

BBC Hausa ta cika shekaru 60 da kafuwa amma Mista Bary ya ce ba ta ci ta tsayawa ba.