Nigeria: Yadda jihar Ebonyi ta yi 'zarra' a noman shinkafa

Bayanan bidiyo, Yadda ake noman shinkafa a Ebonyi
An wallafa

A daidai lokacin da Najeriya ke fama da tsadar abinci, Abdussalam Ibrahim ya ziyarci jihar Ebonyi, wacce ake ganin ta yi wa saura zarra wurin noman shinkafa domin ganin yadda noman ke gudana.