Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Ko Man City za ta yi cefane mai tsada kuwa?
Wannan shafi ne da ke kawo muku sharhi da bayanai kan labaran wasanni a faɗin duniya daga ranar Talata 13 zuwa Juma'a 16 ga watan Mayun 2025.
