Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Lafiya Zinariya: Yadda ake samun ingantaccen barci
An wallafa
Danna hoton da ke sama domin sauraren wannan shirin:
Matsalar rashin samun bacci iri biyu ne da na gajeren lokaci da mai tsanani, amma akwai wasu hanyoyi da mutum zai bi don kauce musu, in ji likitoci.
Wannan shi ne maudu'inmu a shirin Lafiya Zinariya na wannan makon.