Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Gane Mini Hanya: Siyasar sayen deliget da kuɗi
An wallafa
Danna hoton sama domin sauraren shirin
Wani abu da ya fito fili a zabukan fitar da ƴan takara na manyan jam’iyyun siyasa a Najeriya shi ne yadda ƴan takara suka yi wasa da kudi na wuce hankali.
Wasu na ganin wannan wani abu ne da ke yin barazana ga mulkin dimokradiyya.
Shin ko yaya masana ke kallon al’amarin? Usman Minjibir ya tattauna da farfesa Jibril Ibrahim, masanin kimiyyar siyasa kuma shugaban kungiyar da ke sa ido kan ci-gaban dimokradiyya a Najeriya a filin Gane Mini Hanya