Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Ra'ayi Riga: Me ya sa ake yawaita zargin masu A-Daidaita-Sahu da haifar da hadura a tittunan Kano?
An wallafa
Shirin Ra'ayi Riga na wannan makon ya mayar da hankali ne game da hadura da ake samu a hanyoyin birnin Kano da kuma zargin da ake ma masu babura masu kafa-uku wajen haddasa hadura da laifuka.