Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Hikayata 2021: Labarin 'Darasi'
An wallafa
A ci gaba da kawo maku labarai 12 da alkalan gasar Hikayata suka ce sun cancanci yabo, wannan makon muna tafe da labarin 'Darasi' na Khadija S Mohd ta titin Abuja unguwar Hayin Gada, Karamar Hukumar Girei a jihar Adamawa.
Nabila Mukhtar Uba ce ta karanta.