Hikayata 2021: Labarin 'Dan Hakin Da Ka Raina'

An wallafa

Latsa hoton da ke sama domin sauraren shirin:

A ci gaba da kawo maku labarai 12 da alkalan gasar Hikayata suka ce sun cancanci yabo, wannan makon muna tafe da labarin ‘Dan Hakin Da Ka Raina’ na Asma’u Muhammad Inuwa, Unguwar Makama new Extension, Bauchi, Najeriya.

Halima Umar Saleh ce ta karanta.