Hikayata 2021: Labarin 'Halacci'

An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don sauraron labarin:

A ci gaba da kawo maku labarai 12 da alkalan gasar Hikayata suka ce sun cancanci yabo, wannan makon muna tafe da labarin ‘Halacci’ na Fatima Ibrahim Garba, Gida mai lamba 16 layin Dan Masani a unguwar Rigachikun jihar Kaduna Najeriya.

Badriyya Tijjani Kalarawi ce ta karanto.