Hikayata 2021: Labarin 'Daga Allah Ne'

An wallafa

Latsa hoton da ke sama domin sauraren labarin:

A ci gaba da kawo maku labarai 12 da alkalan gasar Hikayata suka ce sun cancanci yabo, wannan makon muna tafe da labarin ‘Daga Allah Ne’ wanda Maryam Haruna ta aiko mana daga Ƙaramar Hukumar Tsafe ta jihar Zamfara. Halima Umar Saleh ce ta karanta.