Hikayata 2021: Labarin ‘Sai A Lahira’ na Ameerah Souley

An wallafa

Latsa hoton da ke sama domin sauraren labarin:

A ci gaba da kawo muku karatun labarai 12 da alƙalan gasar Hikayata suka ce sun cancanci yabo, wannan makon za ku saurari labarin ‘Sai A Lahira’ wanda Ameerah Souley ta aiko mana daga jihar Maradi a Jamhuriyar Nijar

Halima Umar Saleh ce ta karanta.