Gane Mani Hanya: Muhimmancin Ranar Kirsimeti

An wallafa

Latsa hoton sama ku saurari Shirin Gane Mani Hanya:

Shirin Gane Mani Hanya na wannan makon ya duba muhimmancin Ranar Kirsimeti ne wadda ake bikinta ranar Asabar 25 ga watan Disamba.