Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Gane Mani Hanya: Gwamnati ba ta yin abin da ya dace kan harkar tsaro - Kwankwaso
An wallafa
Latsa hoton sama ku saurari Shirin Gane Mani Hanya:
A Najeriya, yayin da matsalar hare-haren 'yan bindiga ke ci gaba da kamari a yankin arewaci, tsohon ministan tsaro kuma tsohon gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, na ganin rashin yin abin da ya dace wajen fuskantar lamarin ne ya haifar da hakan.