Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Amsoshin Takardunku: Dalilin da ya sa jarirai ke barci kodayaushe
An wallafa
Latsa hoton sama ku saurari shirin Amsoshin Takardunku:
Shirin Amsoshin Takardunku na wannan makon ya amsa tambayoyi kan dalilin da ya sa jarirai ke barci kodayaushe da kuma hikimar saka tallafin man fetur a Najeriya.