Yadda matan Nijar ke zuwa ci-rani

An wallafa

Latsa hoton sama domin sauraren shirin

Filin ci-rani a Nijar ya tattauna ne kan ci rani a yankin Kanche na jihar Damagaram a Jamhuriyyar Nijar.

A wannan karon, filin ya tattauna ne kan matan da ke tafiya ci-rani da irin kalubalen da suke fuskanta.