Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Amsoshin Takardunku: Dalilin da ya sa aka aikata laifuka a Najeriya, ma'anar Ranar Hausa
An wallafa
Latsa hoton sama ku saurari Shirin Amsoshin Takardunku
Shirin Amsoshin Takardunku na wannan makon ya duba dalilan da suka sa har yanzu aka kasa kawo ƙarshen aikata miyagun laifuka a Najeriya da kuma ma'anar Ranar Hausa ta Duniya.
Shirin na zuwa muku ta rediyo a ranakun ƙarshen mako kuma Sani Aliyu ne ya gabatar da na wannna makon.