Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Ra'ayi Riga: Barkewar cutar kwalara da matakan magance ta
An wallafa
Shirinmu na Ra'ayi Riga ya tatauna ne kan barkewar cutar kwalara a wasu kasashen Afirka.
Batun ya yi tsokaci ne musamman kan barkewar cutar a Najeriya da Jamhuriyar Nijar, da kuma matakan magance ta.
Ahmad Abba Abdullahi ne ya gabatar da shirin.