Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Lafiya zinariya: Matsalar ciwon mara yayin jinin haila
An wallafa
Danna hoton da ke sama domin sauraren shirin:
A wannan makon shirin na Lafiya Zinariya ya tattauna kan matsalar ciwon mara na al'ada.