Amsoshin Takardunku: Tarihin gasar Olympics da kuma tarihin al'ummar Kurdawa

An wallafa

Shirin Amsoshin Takardunku na wannan makon ya amsa tambayoyi kan tarihin gasar Olympics da ake shirin farawa a Japan da kuma tarihin al'ummar Kurdawa da ke yankin Gabas ta Tsakiya.