Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Ra'ayi Riga: Koya wa matasa sana'o'in dogaro da kai
An wallafa
Filinmu na Ra'ayi Riga na wannan makon ya tattauna ne kan koya wa matasa sana'o'in dogaro da kai.