Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu: Al'adar ci-rani a wajen 'yan Jamhuriyyar Nijar Kashi na 4
An wallafa
Latsa hoton sama ku saurari shirin Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu
A wannan makon ta cikin shirinmu na Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu, mun kawo muku kashi na 4 na al'adar ci-rani a wajen 'yan Jamhuriyyar Nijar.