Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Amsoshin Takardunku: Yadda ake yi wa kundin tsarin mulki gyaran fuska
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Shirin Amsoshin Takardunkun na wannan mako da Raliya Zubairu ta gabatar ya amsa tambayoyi ne guda biyu.
Tambayar farko tana bayani ne kan yadda ake yi wa kundin tsarin mulki gyaran fuska sai kuma ta biyu kan abubuwan da ke jawo tambayar cutar maƙarau ko angalawa.