Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Amsoshin Takardunku: Mece ce Zakka a addinin musulunci, su wa ya kamata a bai wa?
An wallafa
Latsa hoton sama domin sauraren shirin
Shirin Amsoshin Takardunku na wannan makon ya amsa wata tambaya kan Zakka da mutanen da ke fitar da ita da kuma wadanda ake bai wa.