Amsoshin Takardunku 24/04/2021: Matakan da ake bi don zama babban lauya SAN a Najeriya

An wallafa

Shirin Amsoshin Takardunku na wannan makon mun amsa wata tambaya ne kan Matakan da ake bi don zama babban lauya a Najeriya SAN.