Amsoshin Takardunku 16/04/2021: Yaya helikwaftan da aka aika duniyar Mars ke aiki?

An wallafa

Latsa hoton sama domin sauraren shirin

A filinmu na Amsoshin Takardunku na wannan mako, mun amsa tambayoyi kan yadda helikwaftan da aka aika duniyar Mars ke aiki, da kuma ko ƴan Najeriya suna da ikon sa a raba ƙasar.