Lafiya Zinariya: Abin da ya sa kananan yara na kamuwa da ciwon suga

An wallafa

Masana a fannin kiwon lafiya sun ce yaron da daya daga cikin iyayensa ke da ciwon suga yiwuwar ya samu cutar ta kai kashi 15 cikin dari.

Amma wanda iyayensa biye ke fama da cutar to akwai kashi 75 cikin dari na yiwuwar shi ma ya samu cutar.