Hikayata 2020: Saurari labarin 'Gidan Aurena'

An wallafa

Latsa hoton sama ku saurari labarin:

A ci gaba da kawo maku labarai 12 da alƙalan gasar Hikayata suka ce sun cancanci yabo, a wannan mako, mun kawo maku labarin "Gidan Aurena".

Wacce ta rubuta Sumayya Babayo Abdullahi Jos/Gida mai lamba 22, layin Thomas a Unguwar Bukuru, karamar hukumar Jos ta Kudu, jihar Filato a Najeriya.

BadriyyaTijjani Ƙalarawi ce ta karanta.