CENI ta shirya wa zaɓen Nijar zagaye na biyu

An wallafa

Za ku iya latsa hoton sama domin sauraren cikakken shirin

Ranar 21 ga Fabrairu ƴan Nijar sama da miliyan bakwai za su fita runfunan zaɓe don raba gardama tsakanin ɗan takara Mohamed Bazoum na jam'iyar PNDS Tarayya da dan takara Mahamane Ousmane na jam'iyar adawa ta RDR Canji.

Kawo yanzu hukunmar zaɓen kasar mai zaman kanta ta CENI ta ce ta gama shiryawa don gudanar da zaben na Gobe.

A tattauanawarsu da Tchima Illa Issoufou mataimakin shugaban hukumar zaben kasar DR Aladuwa Aamada ya ce ga halin yanzu ba wata matsalar da suke fuskanta.