Hikayata 2020: Labarin 'Wani Hanin...'

An wallafa

A ci gaba da kawo maku labarai 12 da alkalan gasar Hikayata su ka ce sun cancanci yabo, a yau za mu kawo maku labarain ‘WANI HANIN...".

Amina Dan’azumi ce ta rubuta kuma ta shigar da shi gasar ta bana.

Fauziyya Kabir Tukur ce ta karanta.