Taɓa Kiɗi Taɗa Karatu: Hira ta musamman da Sarkin Zazzau Ahmed Nuhu Bamalli

An wallafa

Latsa hoton sama domin sauraron shirin

A madadin filin na Taɓa Kiɗi Taɗa Karatu, mun kawo maku hira ta musamman da Yusuf Tijjani ya yi da Mai Martaba sabon Sarkin Zazzau, Ahmed Nuhu Bamalli, wanda aka ba sandar mulki a makon da ya gabata.

An yi hirar ce jim kaɗan kafin miƙa masa sandar girman.