Lafiya Zinariya hira da likita kan Cutar tsananin damuwa

An wallafa

Cutar tsananin damuwa na shafar mutane ta hanyoti daban-daban kuma ta kan zo da alamomi da dama. Sai dai alamin da aka fi gani su ne tsananin bakin ciki da yawan kuka da kebe kai daga cikin mutane.