Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
LAFIYA ZINARIYA; matsalar damuwa
An wallafa
A wannan makon, shirin Lafiya Zinariya ya tattauna a kan cutar tsananin damuwa da wata wadda ta yi fama da cutar.