Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Lafiya Zinariya: Abubuwan da ya kamata ku sani kan goyon ciki
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don sauraron cikakken shirin:
Likita ta yi bayani kan abubuwan da ke gudana a jikin mace a lokacin da take da juna biyu.
Haka kuma, Dakta Asiya Ahmed Sama ta babban asibitin kasa da ke Abuja a Najeriya ta bayyana matsalolin da ka iya tasowa a yayin goyon ciki.
Sannan ta yi bayani kan yadda mata za su kula da kansu a lokacin da suke dauke da juna biyu.