Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Shirin Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 10/5/2020
An wallafa
A cikin Shirin Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu na wannan makon mun tattauna da wasu ɗalibai ƴan arewacin Najeriya da ke karatu a ƙasar waje kan wani bincike da suka yi game da cutar korona.
Ahmad Abba Abdullahi ne ya tattauna da Umar Shehu Umar da ke karatu a Birtaniya, da kuma Mubarak Mahmud da ke karatu a Faransa.