Taba Kidi Taba Karatu 05/04/2020

An wallafa

Latsa lasifikar da ke sama don sauraron cikakken shirin:

A filinmu na wannan makon Yusuf Ibrahim Yakasai na ya tattauna da Alhaji Bello Abdullahi Badejo Shugaban kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore kan tsangwamar da ya fuskanta bayan da aka yi masa gwajin coronavirus.