Gane Mini Hanya 04/04/2020

An wallafa

Latsa lasifikar da ke sama don sauraron cikakken shirin:

Yayin da kasashen duniya ke ta daukar matakan dakile cutar coronavirus da ke kashe mutane, wasu dalibai 'yan Najeriya da ke karatu a jami'o'in kasashen waje karkashin wata kungiyar 'yan Arewa, sun kuduri aniyar gudanar da bincike ta hanyar tattara ra'ayoyin jama'a don samar wa gwamnati alkalamun da za ta iya amfani da su wajen ba da agaji ga jama'a a halin da aka shiga.

A filinmu na gane mini hanya na wannan makon, Ahmad Abba Abdullahi ya tattauna da biyu daga cikinsu.