Labarin ranar al-Nakba da Falasdinawa ke tunawa da bala’in da suka shiga

An wallafa

Danna hoton sama domin kallon bidiyon

15 ga watan Mayu – da Falasdinawa ke kira ‘al Nakba ko kuma bala’i – rana ce mai matuƙar muhimmanci a kalandar Falasdinawa.

Ana ci gaba da rikici tsakanin Falasdinawa da Isra’ila a baya bayan nan, mun yi nazari game da ranar da kuma abin da ta ƙunsa.