Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Dan Auta
An wallafa
Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 95, BBC ta tattauna da Abubakar Sulaiman, fitaccen ɗan wasan fim da aka fi sani da sunan Dan Auta, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.