Girke-Girken Ramadan: Yadda ake dafa Vegetable Moi-Moi

An wallafa

Danna hoton da ke sama ku kalli bidiyon:

Wannan wani shiri ne da BBC Hausa ke kawo muku a kullum da azumi don bai wa mata damar gwangwaje basirarsu ta girki.

Sannan don taimakon sauran matan da ke son samun sabbin girke-girke don yin abincin buda-baki.

A yau za mu nuna muku yadda ake dafa Vegetable Moi-Moi daga wurin Hadiza Jantullu.

Wasu na baya da za ku so ku kalla: