Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Matar da aka zana mata nono a gurbin da aka cire nata saboda cutar kansa
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Wata mata ta bayyana yanayin da ta samu kanta a ciki a lokacin da ta ga sabon kan nonon da aka dasa mata, sakamakon cire nata da aka yi sanadin cutar kansar mama.
Wata ƙwararriya mai suna Dawn Barlow ce ta zana wa Emily ƴar garin Nottingham a Ingila kan nonon.
Ga dai labarin Emily a wannan bidiyon.
Wasu bidiyon da za ku so ku kalla