...Daga Bakin Mai Ita tare da Isa Bello Ja

An wallafa

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 93 din, BBC ta tattauna da Isa Bello Ja, wani fitaccen ɗan wasa mai yawan fitowa a uba da ake yi wa laƙabi da Dattijon Arziki, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.

Wasu na baya da za ku so ku kalla