Yakin Ukraine: Me ake nufi da Laifukan Yaki?

An wallafa

Latsa bidiyon da ke sama domin kallon bidiyon:

A yayin da ake zarge-zargen aikata laifukan yaki a Ukraine, mun yi muku bayani a wannan bidiyon kan abin da ake nufi da laifin yaki.