Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Ramadan: Muhimmancin Sallar Asham ga Musulmai
An wallafa
Latsa hoton da ke sama domin kalln bidiyon:
Sheikh Muhammad Awwal, malamin addini ne a Najeriya, ya ce sallar Asham na daya daga cikin abubuwan da ake son mai azumi ya mayar da hankali a kai domin samun rabauta.
Ya kara da cewa duk da cewa akwai malaman da suke siffanta sallar a matsayin bidi'a akwai nassoshi masu kwarin gaske da ke nuna kasancewar sallar sunna.
Dangane kuma da ko raka'a nawa ake yi, shehin malamin ya ce bisa abin da malamai suka tafi a kai, ana yin ra'aka 13 har shafa'i da wutiri.