Zelensky ya ziyarci sojojin Ukraine da suka jikkata

An wallafa

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya ziyarci sojojin kasar da suka jikkata wadanda ke kwance a asibiti suna jinya.

Ya tattauna da sojojin da suka jikkata, kana suka dauki hotuna sannan ya ba su lambobin yabo ga sojojin da ma'aikatan asibitin.