Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Jami'ar Al-Istiqama: Abin da ya sa na buɗe jami'a a ƙauyena - Kawu Sumaila
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Tsohon dan majalisar wakilan Najeriya daga jihar Kano Kawu Sumaila, ya bude jami'a a ƙauyensa na Sumaila.
A wannan hirar ya bayyana dalilin bude wannan jami'a ta Al-Istiqama a garin nasa na Sumaila.