Bidiyon Zamantakewa: Miji da matar da ya kamata matasa su duba don aure

An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Husband material, wife material, su ne kalmomin da suka fi fitowa daga bakin matasa a wannan zamanin idan suna maganar burukansu na aure.

To wai idan ka ji budurwa ko saurayi suna ta babbatun fatan samun husband material ko wife material, me suke nufi da hakan ne?

Bari mu shiga cikin shirin zamantakewa na yau inda za mu ji abin da matasan ke nufi da husband and wife material.